Godfrey Mary Paul Okoye

Godfrey Mary Paul Okoye
2. diocesan bishop (en) Fassara

7 ga Maris, 1970 -
John Anyogu (en) Fassara - Michael Ugwu Eneja (en) Fassara
Dioceses: Roman Catholic Diocese of Enugu (en) Fassara
1. diocesan bishop (en) Fassara

16 Mayu 1961 - - Alexius Obabu Makozi (en) Fassara
Dioceses: Roman Catholic Diocese of Port Harcourt (en) Fassara
Rayuwa
Haihuwa 19 Disamba 1913
Mutuwa 17 ga Maris, 1977
Sana'a
Sana'a Catholic priest (en) Fassara da Catholic bishop (en) Fassara
Imani
Addini Cocin katolika

Godfrey Mary Paul Okoye, CSSp. (19 Disamba 1913 - 17 Maris 1977) ya kasance bishop na Cocin Roman Katolika a Najeriya. Shi ne Bishop na farko na Fatakwal, yana hidima daga 3 ga Satumba 1961 zuwa 7 Maris 1970. Bayan barin cocin Fatakwal, ya zama Bishop na Enugu na biyu, wanda ya gaji Bishop John Cross Anyogu.[1]

  1. http://www.catholic-hierarchy.org/bishop/bokoye.html

From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Tubidy